Thursday, August 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan Najeriya da ya je Kasar Jamhuriyar Nijar yace Nijar din zai bi yayi Sallah Gobe, ba zai cika Azumi 30 ba

Dan Najeriya, Faruk da ya je Nijar yace a kasar ta Nijar an ga watan Shawwal na sallah dan haka gobe za’a yi sallah.

Yace shima gobe zai ajiye Azuminsa yayi Sallah ba zai cika Azumi 30 ba kamar yanda za’a yi a Najeriya ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wata mata tazo wajena neman in mata addu'a jikinta duk tabo, ina mata Addu'a nan take abon jikinta suka bace>>Inji Fasto Adeboye

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *