
Wani magidanci ya je ofishin ‘yansanda na jihar Kano inda yace zai kara aurene dan haka ya baiwa matarsa toshiyar baki ta Naira Miliyan 2.
Shine yake neman shawara ko hakan ya dace da doka?
Kakakin ‘yansandan jihar, Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya wallafa labarin a shafinsa na Facebook.