Friday, November 13
Shadow

Wani me kiwon kaji ya dauki hankula bayan da yace wadannan kajin nasa Naira dubu dari da ashirin kowane guda

Me kiwon Kaji ya dauki hankula bayan da ya bayyana cewa kowane daya daga cikin kajinsa yana sayarwa akan Naira 120,000.

Da yawa sun ce kajin sun yi tsada.

https://twitter.com/rand0muser98/status/1992130159349297421?t=5_6PG1BXM3P1OfmNu3J8mg&s=19

Hakan na zuwane yayin da Kiristoci ke shirin Bikin Kirisimeti.

Karanta Wannan  Dalilin da yasa na yafewa Maryam Sanda shine ta nuna nadama sosai sannan tana nuna kyakkyawan hali a gidan gyaran halin da ake tsare da ita>>Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *