Tuesday, October 27
Shadow

Wani yace zai fitar da Bidiyon Tsyràìchy na Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf

Wani me suna Sanusi Dankaka ya bayyana cewa, yana da Bidiyon Tsyràìchy na gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf sannan zai fitar dashi.

Saidai bayan wannan magana tasa, Hukumar ‘yansandan farin kaya ta DSS sun bibiyeshi har ma sun kamashi an tafi dashi Abuja.

Rahotannin suka ce an kuma gurfanar dashi a gaban babbar kotun tarayya dake Abujan.

Kuma tuni kotun ta tasa keyarsa zuwa Gidan Gyaran Hali na Kuje.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Wallahi akwai aya a Qur'ani wadda idan barawo na binka a mota ka karantata, man fetur din dake cikin motarsa zai dawo motarka, motar barawon ta tsaya>>Inji Wannan malamin daya fito daga yankin Yarbawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *