Thursday, November 12
Shadow

Wannan dan darikar na ikirarin Shehu Ibrahim yafi sahabbai daraja a wajan Allah

Subhanallahi

Wallahi Shehu Ibrahim yafi su Abubakar, Umar Usman da Aliyu a wajan Allah

Baiwa ta farko, Shehu Ibrahim Mahaddacin Qur’anine na gaske, su kuma ba mahaddata bane.

Sannan ya rubuta litattafai irin su na tafsir da Diwani

Inji Wannan dan Darikar

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Na yi Ministan wutar Lantarkin na tara kudi iya kudi ta yanda ko da ban sake neman wani mukamin siyasa ba bazan yi talauci ba>>Inji Ministan wutar Lantarkin, Adeboye Adelabu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *