Sunday, September 13
Shadow

Wannan Jakar Naira Dubu 105,Dari da biyar ne farashinta a shagona>>Inji Rahama Sa’idu me babban Shago

Tauraruwar Tiktok, Rahama Sa’idu ta bayyana cewa, Wannan jakar farashinta Naira 105,000 ne a shagonta.

Ta bayyana hakane a wani Bidiyonta da ya karade kafafen sadarwa inda lamarin ya baiwa mutane mamaki musamman kanin jikar karamace sosai.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Ni ke da Kafacity iya Kafacity dan kuwa sau biyu ina zama Gwamnan Kano, Kai kuwa babu abinda ka taba tsinanawa a siyasa>>Ganduje ya gayawa Buba Galadima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *