
Wata mahaifiya ta dauki hankula bayan data bugu Qirjin cewa diyarta ta kammala jami’ar ABSU dake jihar Abia a matsayin Budurwa ba tare da ta rasa Budurcinta ba.
Tace an gaya mata cewa ba zata iya baiwa diyarta tarbiyyar data kamata ba idan taje jami’a amma gashi yanzu ta nunawa Duniya cewa zata iya.
