Tuesday, April 28
Shadow

Wannan Mahaifiyar ta dauki Hankula bayan data Bugi Kirjin cewa tana Alfahari da diyarta ta kammala jami’a a matsayin Budurwa ba tare da ta rasa budurcinta ba

Wata mahaifiya ta dauki hankula bayan data bugu Qirjin cewa diyarta ta kammala jami’ar ABSU dake jihar Abia a matsayin Budurwa ba tare da ta rasa Budurcinta ba.

Tace an gaya mata cewa ba zata iya baiwa diyarta tarbiyyar data kamata ba idan taje jami’a amma gashi yanzu ta nunawa Duniya cewa zata iya.

https://www.youtube.com/watch?v=SIY_0EAtzNU?si=6X2uzqgTxn8xcRXO
Karanta Wannan  Idan ADC na son kayar da Tinubu a 2027 sai Atiku ya rage son rai ya zama mataimakin Peter Obi>>Inji Kungiyar kare muradun Inyamurai ta Ohaneze Indigbo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *