
Kelvin Oniarah Ezigbe dan shekaru 44 na daga cikin mutanen da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yawa afuwa.
Shugaban wasu gungun ‘yan fashine dake garkuwa da mutane
An zargeshi da hannu a kisan Sojoji da ‘yansanda da dama.
An yanke masa hukuncin daurin shekaru 20 a gidan yari saidai saboda nuna nadama da yayi, an rage shekarun zuwa 13.