Tuesday, October 13
Shadow

Wannan wani Gawurtaccen Me Shatar mutanene dan neman kudin fansa wanda yana cikin wadanda shugaba Tinubu yawa afuwa

Kelvin Oniarah Ezigbe dan shekaru 44 na daga cikin mutanen da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yawa afuwa.

Shugaban wasu gungun ‘yan fashine dake garkuwa da mutane

An zargeshi da hannu a kisan Sojoji da ‘yansanda da dama.

An yanke masa hukuncin daurin shekaru 20 a gidan yari saidai saboda nuna nadama da yayi, an rage shekarun zuwa 13.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wani Wakilin Kiristoci na zagayawa yanawa shugaba Tinubu Yakin Neman zabe inda yace ko da wa Tinubu zai sake tsayawa takara a 2027 shi zasu zaba saboda abinda ya musu ko Shuwagabannin kasa Kiristoci da suka yi shugabanci a Najeriya basu musu ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *