Friday, December 26
Shadow

Wasan cin kofin Kwallon kafa na Duniya na 2026 shine na karshe da zan buga>>Inji Cristiano Ronaldo

Tauraron da kwallon kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya bayyana cewa, wasan cin kofin kwallon kafa na Duniya na shekarar 2026 shine na karshe da zai buga.

Ronaldo ya bayyana hakane a waa hira da aka yi dashi daga kasar Saudiyya a wajan wani taro na yawon bude ido da zuba hannun Jari.

Hakanan Ronaldo ya sanar da cewa, nan da shekaru 2 zai daina buga kwallonnkafa.

Karanta Wannan  Mu Kiristoci mun san cewa, Abinda Trump ya fada karyane ba mu kadai ake Shyekyewa ba amma maimakon mu gyara masa kuskuren da yayi sai muka amince da abinda ya fada>>Inji Wannan Kiristan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *