Saturday, July 18
Shadow

Kalli Bidiyon, Yanda hankula suka tashi bayan sojoji sun hana Wike Shiga wani Fili a Abuja

Hankula sun tashi akaita musayar yawu bayan da sojoji suka hana Ministan Abuja, Nyesom Wike shiga wani fili da ake rikici akansa.

Sojojin sunce shugabansu, Shugaban Sojojin Ruwa watau Vice Admiral Zubairu Gambo ne ya basu umarni.

Saidai Shugaban tsaro na kasa ya shiga lamarin aka sasanta kamin abun ya kazance.

https://twitter.com/emmaikumeh/status/1988232078660350319?t=aMVL1A0a5ASt688z4sH_Jg&s=19
Karanta Wannan  Rahotanni sun ce yawan mutanen da suka taru a wajan kallon Nuna Kofin Premier League da Arsenal ta yi ba'a taba samun irin haka ba a Tarihin Kwallo a Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *