Wasu Daga Cikin Kayayyakin Da Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Katsina Ta Kama Hannun Masu Aikata Laifuka Daban-daban Katsina.
A Karkashin Jagorancin Kwamishinan Yansanda, Aliyu Abubakar Musa A Cikin Shekarar Da Ta Gabata, Wanda Jami’in Hulda Da Jama’a Na Rundunar Yan Sandan Jihar Katsina, ASP Abubakar Sadiq Aliyu Ya Baje-kolin Su Yau Alhamis.
Daga Jamilu Dabawa, Katsina