Saturday, June 27
Shadow

Wasu Daga Cikin Kayayyakin Da Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Katsina Ta Kama Hannun Masu Aikata Laifuka Daban-daban Katsina

Wasu Daga Cikin Kayayyakin Da Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Katsina Ta Kama Hannun Masu Aikata Laifuka Daban-daban Katsina.

A Karkashin Jagorancin Kwamishinan Yansanda, Aliyu Abubakar Musa A Cikin Shekarar Da Ta Gabata, Wanda Jami’in Hulda Da Jama’a Na Rundunar Yan Sandan Jihar Katsina, ASP Abubakar Sadiq Aliyu Ya Baje-kolin Su Yau Alhamis.

Daga Jamilu Dabawa, Katsina

Karanta Wannan  Abin Kunya: Kalli yanda aka bar Gurin da aka warewa Najeriya a taron kasashe dake gudana a Birnin Tokyo na kasar Japan ba kowa, yayin da sauran kasashen Duniya suke tsaye a wajen nasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *