Saturday, December 13
Shadow

Wata Mata Ta Cika Da Mamaki Bayan Da Ta Je Duba Gidan Da Ta Ke Ginawa Ta Tarar Wasu Sun Tare A Gidan

Wata Mata Ta Cika Da Mamaki Bayan Da Ta Je Duba Gidan Da Ta Ke Ginawa Ta Tarar Wasu Sun Tare A Gidan

Wata mata da take ƙoƙarin gina gidan kanta a Abuja tayi mamaki bayan da ta tarar da wasu hausawa sun tare a gidan da ta ke ginawa a Abuja.

Matar ta ce ta cika da mamaki bayan da ta tarar da mutanen a gidan, wanda bata kammala ginawa ba, su kuma har da gadonsu da kayayyakinsu sun shigar cikin gidan sun tare a ciki.

Ta ce bata damu ba, domin har tukwicin Naira dubu biyu ta basu, lokacin da ta umarce su da su kwashe kayansu su fice daga gidan.

Karanta Wannan  Bidiyo ya bayyana na ma'aikaciyar gwamnati, matar aure me yara 2 ana làlàtà da ita a wajan aikinta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *