Lamari dai ya kara rinchabewa Baltasar Engonga shugaban hukumar yaki da rashawa ta kasar Equatorial Guinea wanda Bidiyon sa guda 400 suka bayyana yana lalata da matan aure.
To ashe dai shima matarsa tana cin amanarsa.
Bidiyo ya bayyana a shafukan sada zumunta inda aka ga matar itama tana lalata da wani mutum.
Lamarin dai ya bayar da mamaki.
An dai kori Baltasar daga aiki inda aka kuma kamashi aka gurfanar dashi a kotu.
Kasancewar Bidiyon matar shima akwai tsiraici da yawa,Shafin hutudole ba zai iya kawo muku shi a nan ba.