Friday, September 11
Shadow

Hotuna: Yadda sabuwar ƙungiyar ‘yan tà’àddàn (Lùkùràwà) da ta ɓulla a yankin Sokoto da Kebbi suka kashe mutane kimani 15 a ƙauyen Mera da ke Jihar Kebbi bayan sun yi ɗauki ba daɗi da ‘yan ƙauyen

Yadda sabuwar ƙungiyar ‘yan ta’addan (Lukurawa) da ta ɓulla a yankin Sokoto da Kebbi suka kashe mutane kimani 15 a ƙauyen Mera da ke Jihar Kebbi bayan sun yi ɗauki ba daɗi da ‘yan ƙauyen.

Haruna Shehu Tangaza

Karanta Wannan  Ka wallafa Sunayen mutanen da Gwamnatinka tace ta baiwa Tallafin Naira dubu ashirin da biyar duk wata>>Kungiyar Yarbawa ga Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *