
Tsohon gwanan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa gwamnatin Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu har kudi take biyan ‘yan Bindiga duk wata.
Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channels TV inda yace bayan haka har kayan abinci gwamnatin ke aikawa ‘yan Bindigar.
El-Rufai ya kara da cewa, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba zai ci zaben 2027 ba na uku zai zo.