Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyo: Katafaren gidan da Tauraruwar Kannywood, Momee Gombe ta saya a Kano

Tauraruwar Kannywood, Momee Gombe kenan a wannan Bidiyon inda ta nuna katafaren gidan da ta saya a Kano.

Bidiyon gidan ya karade kafafen sada zumunta inda akai ta tayata murna.

Karanta Wannan  Kotu ta soke dokar aikin Soja a Najeriya da ta ce dole sai soja yayi shekaru 15 yana aiki kamin a yadda yayi ritaya, Kotun tace soja na da ikon ajiye aiki a duk sanda yake so

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *