
Matashinnan na Maiduguri da yayi ridda ya koma Kirista ya jawo cece-kuce sosai a kafafen sada zumunta.
Wasu sun rika tambayar ko yana cikin hayyacinsa ya dauki wannan mataki?
Saidai a nasa sharhin, Abdullahi yayi zargin cewa, Kudi aka baiwa matashin ya bar Addinin Musulunci.
Saurari Sharhin Abdullahi a Bidiyon kasa