A yayin da ba’a dade da dambarwar fita Bidiyon wasu masu yin Tiktok tsirara ba, a halin yanzu kuma wasu sabbin Bidiyon ‘yan Tiktok ne ‘yan mata na madigo ya sake bayyana.
Bidiyo dai na ta yawo inda ake jin muryar wata na kuka da zargin wadda take so ta yaudareta.
Abinda hutudole ya fahimta shine lamarin ya faru ne tsakanin wata me suna Maryam Sadik da kuma masoyiyata wadda akale kina da Pinki.
An dai ji muryar dukansu kowace ta na magana da kokawa akan abinda akan cewa ‘yar uwarta ta yaudareta.
Ga wasu daga cikin muryoyin kamar haka:
A Bidiyon sama, Pinki kenan take magana.
Ga bidiyon kasa inda ita kuma Maryam itama take magana:
Ita dai Maryam Mawakiyace me tasowa a Tiktok wadda ta yi suna sosai.
Allah ya kyauta.