Wednesday, January 15
Shadow

WATA SABUWA: Sai Da Na Auri G-Presh Na Gane Cewa Shi Ba Nàmìjì Ba Ne A Zamantakewar Aure, Cèwar Sayyada Sadiya Haruna

WATA SABUWA: Sai Da Na Auri G-Presh Na Gane Cewa Shi Ba Nàmìjì Ba Ne A Zamantakewar Aure, Cèwar Sayyada Sadiya Haruna.

Sadiya ta ce duka dawauniyar auren su da G-Presh ita ta ɗauki nauyi ciki har da gidan da suka zauna lokacin da suka yi aure.

Me zaku ce?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ni dai na San tun kafin muyi Aure muke yin Tarayya da ita, so labari ne kawai idan ta fada muku cewar bayan da muka yi Aure ta gane ni ba gwarzon Namiji bane, ai tun kafin muyi Aure muke tare, ai da Zarbalulun bata tashi baza ta yadda ayi Auren ba; inji G-Fresh Al'ameen

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *