Saturday, May 9
Shadow

Wata Sabuwa: Wallahi akwai aya a Qur’ani wadda idan barawo na binka a mota ka karantata, man fetur din dake cikin motarsa zai dawo motarka, motar barawon ta tsaya>>Inji Wannan malamin daya fito daga yankin Yarbawa

Wannan malamin daga yankin Yarbawa ya dauki hankula bayan ikirarin da yayi.

Yace wai akwai wata aya a Qur’ani wadda idan kana cikin mota barayi na binka a baya, idan ka karantata man fetur din dake cikin motar barayin zai dawo cikin motarka.

Yace shi ya gwada.

Karanta Wannan  Kasar Japan zata gina Lifter wadda zata rika kai mutane sauran duniyoyi dake wajen Duniyar mu dan su ga yanda al'amura ke gudana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *