Saturday, October 3
Shadow

Wata Sabuwa:Malama Jamila Abubakar ta zargi Malam Aminu Daurawa da Qarya a cikin watan Ramadana

Wannan wata malamace me suna Malama jamila Abubakar da ta zargi Malam Aminu Ibrahim Daurawa da Qarya a cikin watan Azumin Ramadana.

Ta bayyana hakane a wani karatu da ta yi inda ta zargi malam da bayar da wani labarin muqabala da aka yi tsakanin dan Qalaqato da dan Dariqa na Qarya a cewarta.

https://www.tiktok.com/@izzalatul.bidia/video/7608311438657998100?_r=1&_t=ZS-9430fGrxvQe
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Na nada kaina shugaban yakin neman zaben Tinubu na 2027>>Inji Gwamnan Naija, Umar Bago

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *