
Rahotanni sun watsu cewa, An jibge jami’an tsaro a gidan gwamnatin jihar Kano saboda Gwamna Abba na shirin komawa jam’iyyar APC.
Saidai an samu wani Rahoton dake cewa hakan ba gaskiya bane.
Bidiyo ya bayyana inda aka ga yanda kofar gidan Gwamnatin jihar Kano yake babu jami’an tsaro.