Monday, December 16
Shadow

Yadda ake dafa kazar amarya

Hadin Kazar? Amare*

Yanzu zamuyi bayanin sirrin dafa kazar Amare wanda idan har mace tayi kafin Aurenta da kamar sati 1 zataga amfaninsa,
Irin wannan ne idan baki San sirrin ba zakije ki saya da tsada. ??
Koda yake wasu kiwa ke hanasu yadawa da Kansu.

To ga sirrin

Yadda ake :
Anaso kisamu bushashen ganyen magarya da kanunfari da idon zakara duk ki hadasu waje daya ki dakasu ki tankade su zama gari to idan kika samu:
Budurwar kazar? kika gyarata saiki zuba wannan garin acikin tukunyar sannan zaki iya zuba kayan miya yanda kikeso.

Bayan ta dafu saiki cinye gaba daya.

Karanta Wannan  Yadda ake dafa awara

Yana saka Farjin mace ya kumbura ya ciko da Ni’ima, kuma yana karawa mace dàn dàno…

Matar Aure ma zata iya wannan Hadin ba lallai sai Amarya ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *