Wednesday, January 15
Shadow

Yadda ake kulacca

Kulacca

1) Vaseline ko cream
2) garin misil
3) garin sandal
4) garin farce
5) ambar
6) matan arewa
7) madaran turare kaman Kala uku

da farko zaki samu tukunya ki daura a murhu sai kisa Vaseline ko cream dinda zakiyi amfanin dashi sai kibari sai ya narke kidan xuba ruwa kadan sai ya hade sai ki sa garin misil da garin sandal kina juyawa sai sun hade sai ki dauko ambar ki zuba ki juya ki sa matan arewa ki juya sai kisa garin farce kina juyawa sai yayi kauri sai ki zuba madaran turaren duka sai ki sauke ya huce sai kisa a robobi.

Karanta Wannan  Naso ace zan iya daukar ciki in haifa maka yara>>Dan Daudu Bobrisky ya gayawa saurayinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *