MIYAR ZOGALE
Attaruhu
Tumatur
Albasa
Maggi
Zogale danye
Tafarnuwa
Manja
Gyada
Step 1
Ki wanke kayan miya kiyi grating dinsu dasu tafarnuwa albasa a tare, ki daka gyadarki kar ta daku sosai
Step 2
Ki soya manja ki zuba kayan miyanki gyada ki qara ruwa dan daidai ki rufe, in ta fara dahuwa kizuba maggi kibarta ta dahu saiki zuba zogalen ki kibarshi ya fara nuna saiki zuba albasa ki barta ta qarasa saiki sauke