Wednesday, January 15
Shadow

Yadda mace zata motsa sha awar mijinta

Mataki na farko wajan motsa sha’awar miji shine ya zamana ya ci abinci ya koshi, ki tabbatar a koshe yake kamin maganar tada sha’awa.

Ya zama baya cikin tashin hankali, ko da yana cikin tashin hankali, ki bari zuciyarsa ta yi sanyi kamin maganar tada sha’awa, ko kuma kina iya farawa da kalaman sanyaya rai.

Saka riga me sharara ba tare da Rigar noni ba ko dan kamfai watau Pant. Kina iya sakata kina gittawa ta gabansa ko kuma ki zauna kusa dashi.

Ya zamana kina kanshi, watau jikinki na kanshi, gidan ma na kanshi hakanan gidan da dakinku duka a tsaftace.

Karanta Wannan  Me ake nufi da aure

Kina iya ce masa ku zo ku yi rawa, Ki kunna muku waka kuna rawa, kina juya masa duwawu, daidai mazakuatarsa. Idan kuma ba me son rawa bane, ku yi wasa, ki ce ya goyaki ko kuma ku yi wasan tsere, ko na buya da sauransu.

Kina iya ce masa zaki ci karas, watau al’aurarsa, ko kice masa zaki sha rake ko kara, ko kice masa a yi miki bulala, duk yana nufin al’aurarsa ce.

Kina iya zama akan cinyarsa kina juya mazaunanki, har sai kinji gabansa ya mike.

Idan yana cikin annashuwa, kina iya daukar wani abu da ya dauke masa hankali ki tsere daki, misali, idan akwai remote din kunna TV, sai daidai lokacin da yake son kunna tasha ko canjawa sai ki kwaceshi ki tsere daki, ko wayarsa idan ya ajiye, ko wani abu da yake ci, amma ki tabbatar yana cikin nishadi kamin ki yi hakan.

Karanta Wannan  Hotunan Amarya ta yi shigar banza tsirara-tsirara zuwa wajan aurenta sun jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *