Tuesday, May 19
Shadow

‘Yan Bìndìgà sun tare motar Bas cike da mutane suka sàcèsù akan hanyar Malunfashi zuwa Funtua

‘Yan Bindiga a daren ranar Alhamis sun tare wata Motar Bas inda suka sace mutanen cikinta su duka.

Motar dai na tafiyane akan Titin Malunfashi zuwa Funtua.

Rahoton yace lamarin ya farune a daidai kauyen Burdugau kamar yanda me amfani da kafar X, Bakatsine ya bayyana.

Saidai zuwa yanzu babu wata sanarwa daga hukumomi game da lamarin.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kalli Yanda Dan gidan Ganduje ya kaiwa Kwankwaso ziyara sanye da jar hula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *