
‘Yan kasar waje guda dubu da shida ne suka karbi shaidar zama ‘yan Najeriya a cikin shekaru 8 da suka gabata.
Lamarin ya farune daga shekarar 2017 zuwa shekarar 2023.
Saidai wannan lamba an kirgata ne kawai akan wanda shugaban kasa ya baiwa takardar zama ‘yan kasar, ba’a saka wanda suka je ofishin hukumomi ba suka
An fara lissafinne daga Gwamnatin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari.