Tuesday, May 19
Shadow

‘Yan Kudu na koyon Hausa wai dan koda wataran zasu hadu da tshàgyèràn Dhàjì sai su rokesu

Wasu ‘yan Kudu sun fara koyon Hausa wai dan ko da watarana sun hadu da tsageran daji sai su rokesu su kyalesu.

Sun rika tambayar Google ya fassara musu wasu kalamai musamman na rokon ko na neman afuwa.

Matsalar ‘yan Bindiga ta yi kamari sosai a Najeriya inda ake garkuwa da mutane dan neman kudin fansa a wasu lokutan ma mutane na rasa rayukansu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Nima ga dana da Kachiya aka Haifeshi, Dan haka, Malam Lawal Triumph yayi daidai, Haihuwar mutum da Kachiya ba Karama bace>>Inji Malam Abdulhamid Dahir

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *