Sunday, May 4
Shadow

‘Yan majalisar Tarayya sun karawa kansu hutun sati daya

‘Yan majalisar tarayya da suka hada da Majalisar Dattijai data wakilai sun daga ranar da zasu dawo aiki zuwa 6 ga watan Mayu.

‘Yan majalisar a baya sun shirya dawowa bakin aiki ranar 29 ga watan Afrilu saidai yanzu sun karawa kansu sati daya.

Wakilin majalisar, Kamoru Ogunlana ne ya bayyana hakan ga sauran ‘yan majalisar inda yace an sanar da hakanne saboda baiwa ‘yan majalisar damar yin bikin ranar ma’aikata.

Karanta Wannan  Nazir Sarkin Waka tare da Sheikh Dr. Mansir Yallawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *