Friday, June 26
Shadow

Na bayar da gidana kyauta ga Gwamnatin jihar Kano a Gina Islamiya dan amfanin Al’umma>>Inji Malam Bashir Haruna Dorayi Chiranchi

Malam Bashir Haruna Dorayi Chiranchi da akawa iyalansa aika-aika a jihar Kano, Ya bayyana cewa, ya bayar da gidansa kyauta ga Gwamnatin jihar Kano dan a gina Islamiya.

Ya bayyana hakane yayin da Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya je masa ziyarar gaisuwa.

A wajan Gwamnan Kano yace Gwamnatin jihar Kano ta dauki nauyin rayuwarsa gaba daya.

Karanta Wannan  Ana taron Ć™oli na jam'iyyar APC a fadar shugaban Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *