Friday, December 5
Shadow

‘Yan Najeriya dubu 50 sun yi gudun Hijira zuwa kasar Ingila a shekarar 2024

Rahotanni daga kasar Ingila na cewa ‘yan Najeriya 52,000 ne suka yi gudun Hijira zuwa kasar Ingila a shekarar 2024.

Rahoton yace ‘yan Najeriya na kan gaba waja yin gudun Hijira zuwa kasar Ingila a tsakanin kasashe wanda ba turawa ba.

Hakan na zuwane duk da yake yawan masu yin gudun Hijira zuwa kasar ta Ingila ya ragu da kaso 50 cikin 100.

Yawanci ‘yan Najeriyar na tafiya ne saboda nema aiki da karatu da sauransu.

Karanta Wannan  PDP ta nemi Tinubu ya yi bincike kan tiriliyan 25 da ta zargi 'yan APC da sacewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *