Thursday, March 26
Shadow

YANZU-YANZU: A’in Ja’afaru Ta Zama Jakadiyar Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi ll

YANZU-YANZU: A’in Ja’afaru Ta Zama Jakadiyar Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi ll

Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi ll Ya Naɗa Hajia Aisha Ja’afaru Fagge, Wadda Aka Fi Sani Da A’in Ja’afaru Fagge, Sarautar Jakadiyar Sarkin Kano.

Wane fata zaku yi mata?

Karanta Wannan  Bani da tabbacin tsaron rayuwata, za'a iya kamani a tsare ba da son raina ba>>Sanata Natasha Akpoti ta koka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *