Sunday, October 4
Shadow

Yanzu-Yanzu: Gwamna Dikko Radda ya nada mataimakinsa, Malam Faruq Lawal ya cigaba da karbar masu zuwa ta’aziyar margayi Buhari

Gwamna Dikko Radda ya nada mataimakinsa, Malam Faruq Lawal ya cigaba da karbar masu zuwa ta’aziyar margayi Buhari

Hakan na zuwa ne sakamakon jinyar da Gwamnan ke yi bayan ya yi hadarin mota a daren jiya Lahadi a hanyarsa ta dawowa Katsina daga Daura

Me zaku ce,m

Karanta Wannan  Ko Kwankwaso zai koma ADC ne? Kalli Bidiyon Da Duminsa: Abinda yace akan ADC daya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *