
Rahotanni daga kasar Iran na cewa shugaban juyin juya hali na kasar Ayatollah Khameini ya baiwa sojojin kasar Umarnin su mayarwa da kasar Israyla martani.
Martanin farko shine kasar Iran ta jefawa kasar Israyla jirage marasa matuka guda 100.
Rahoton yace sojojin Israyla sun ce suna kokarin tare wannan hari.