
Kotu ta bada belin Ghali Isma’il Abdullahi (Sultan) da jami’an tsaro na farin kaya DSS suka kama a ƴan kwanakin baya bisa zargin cewa Tinubu bãșhi da lafiya.
tun farko dai an kama Sultan ne saboda wani Bidiyo da ake zarginsa da wallafawa a shafinsa na Tiktok.
Zargin da ake masa akwai na tunzura mutane akan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.