YANZU-YANZU: Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya Ta Sanar Da Haŕamťa Źañģa-Źànģar Da Ake Shirin Yi Kan Tsadar Rayuwa.
Shugaban ‘yan sandan na kasa, Kayode Egbetokun ne ya bayyana hakan, a yayin wata ganawar da ya yi da wasu jami’ansa.
Me za ku ce?