
Tinubu yayi hannu da hannu da sabon Fafaroma na duniya a birnin Rome na kasar Italiya.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu a ranar Lahadi ya halarci taron addu’a tare da sauran shugabannin duniya domin bikin fara jagorancin sabon Fafaroma Mai Alfarma, Pope Leo