
Yau Jihar Jigawa Take Murnar Cika Shekaru 34 Da Kirƙirar Ta, Inda Ayyukan Tsohon Gwamna Sule Lamido Suka Karaɗe Kafofin Sada Zumunta Musamman A Tsakanin ‘Yan Jihar
Ko kuma kuna da Gwamnan da kuka fi tunawa da shi a jiharku a lokacin irin wannan ranaku?
Daga Abubakar Shehu Dokoki