
Tsohon hadimin shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad ya bayyana alhinin tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari.
Ya bayyana cewa, wata guda kenan da rasuwar shugaba Buhari inda yace Buhari ya kafa tarihi da rayuwa me nagarda wadda zata dawwama ana tunawa da ita.
Ya bayyana cewa har yanzu zafin rashin Buhari bai gushe a zuciyarsa na dan ji yake kamar yaune Buharin ya rasu.