Friday, October 23
Shadow

‘Ya’yana 10, mijina ya gudu ya barmu, ni ke ciyar dasu>>Inji Wannan matar

Wannan matar me ‘ya’ya 10 da mijinta ya gudu ya barta dasu ta dauki hankula bayan da ta nuna yanda take ciyar da ‘ya’yan nata.

An ga yanda ta dafa abinci take raba musu.

Da yawa sun tausaya mata.

https://twitter.com/i/status/2010709931859542128
Karanta Wannan  Kungiyar Likitocin Najeriya sun baiwa Gwamnatin tarayya awa 24 ta biya musu bukatunsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *