Friday, January 9
Shadow

Yayin da lamura ke kara kazancewa: Kasar Pakistan ta harbo Jiragen yakin India 25

Rahotanni daga kasar Pakistan na cewa kasar ta harbo jiragen yakin makwabciyarta, India guda 25.

Hakan na zuwane yayin da lamura ke kara kazancewa tsakanin kasashen Biyu.

Kasar India ce dai ta fara harbawa Pakistan makami wanda ya kashe mutane farar hula.

Kasar ta Pakistan tuni ta mayar da martani.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon fada a tsakiyar titin babban birnin tarayya Abuja inda mutum daya ya doke mutane 3 ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *