Sunday, November 16
Shadow

Kalli Bidiyo: Wasannan na Mari da ake ganin Turawa na yi ya shigo Najeriya

Wasan Mari da mafi yawanci ake ganin Turawa na yi ya shigo Najeriya.

Wasan wanda har ana saka kyauta ga wanda yafi iya yin marin an ganshi an fara yinshi a Najeriya.

Lamarin dai ya baiwa mutane mamaki sosai inda ake ta muhawara akai.

https://twitter.com/AsakyGRN/status/1975275774308663458?t=zMzci2-c8sk72ZCDflhcJw&s=19

Tuni dai wani malamin Addinin Islama ya jawo hankalin Musulmai da cewa wasan bai halasta ba a Musulunci kuma su gujeshi.

Karanta Wannan  Kalli Hotunan Katafaren Otal din Ganduje da aka gano a Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *