Saturday, March 15
Shadow

Yayin da suka rasa yanda zasu yi, kasar Nijar ta roki Najeriya ta taimaka mata da man fetur

Kasar Nijar bayan nuna cewa ba ruwanta da Najeriya ta sakko kasa inda ta nemi Najeriyar ta taimaka mata da man fetur.

Wahalar Man fetur ta yi yawa a kasar ta Nijar inda ake ganin dogayen layuka a gidajen mai sannan lamarin ya taba ‘yan kasuwa da yawa kuma ya na son durkusar da harkar sufuri.

Dalilin hakane Shugaban soja na kasar Nijar ya aiko da wakilansa da suka hada da ministan man fetur na kasar da wasu suka je Abuja suna neman a taimakesu da man fetur din.

Tuni dai aka aika da tankokin man fetur 300 zywa Nijar din dan tallafa musu.

Karanta Wannan  MASHA ALLAH: Maryam Kenechi Kenan, Ƴar Ķabilar Ibo Da Ta Karɓi Mùśùluñci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *