
Rahotanni sun bayyana cewa an fitar da Naira Biliyan 712 dan yin gyaran filin jirgin sama na Murtala Muhammad dake Legas.
Za’a shafe watanni 22 ana wannan gyara kamar yanda Ministan sufurin jiragen Sama, Festus Keyamo ya tabbatar.
Ministan ya bayyana cewa za’a mayar da filin jirgin saman sabone fill dan komai za’a canjashi.