Wednesday, August 26
Shadow

Za’a yi gyaran Filin jirgin sama na Legas akan Naira Biliyan 712

Rahotanni sun bayyana cewa an fitar da Naira Biliyan 712 dan yin gyaran filin jirgin sama na Murtala Muhammad dake Legas.

Za’a shafe watanni 22 ana wannan gyara kamar yanda Ministan sufurin jiragen Sama, Festus Keyamo ya tabbatar.

Ministan ya bayyana cewa za’a mayar da filin jirgin saman sabone fill dan komai za’a canjashi.

Karanta Wannan  DA ƊUMI-ƊUMINSA: Gwamnonin APC Sun Jaddada Goyon Bayansu Ga Tazarcen Tinubu A 2027 A Wani Taron Karfafa Hadin Gwiwa Da Suka Gudanar A Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *