Thursday, January 30
Shadow

Zafafan kalaman soyayya ga miji

Ga zafafan kalaman soyayya da zaki rika wa mijinki dan kara fsoyayya tsakaninku da shakuwa da juna kamar haka:

Ogana.

Wanda banda kamarshi.

Farin cikina.

Rushina.

Komaina.

Gwanina.

Jagorana.

Da ban sameka ba da bansan yanda rayuwa zata kasance min ba.

Kai kadai nake gani a matsayin namiji.

Na yarda da kai duk inda ka jagoranceni zan bika.

Masoyi.

Baby.

Nawan.

Dan kadan me dadi.

Kai kadai gayya.

Malamin Soyayya.

Kirjinka katifata.

Zakina.

Shugaban kasana.

Gwamnana.

Janaral.

Kwamanda.

Danlelena.

Kofar Karfena.

Color TV.

Ka hadu.

Ka iya kwalliya.

Ka koyamin abin dadi.

Kana bani abin dadi.

Kana sani nishadi.

Babban namana.

Karanta Wannan  Kalaman yabon budurwa

Kalar Gayu.

Dan kwalisa.

Kayan dadina.

Madubina.

Me karfafani.

Ina sonka.

Gemunka na sani niahadi.

Ina son shafa maka kai.

Ina son yin wasa da yatsun hannunka.

Abokina.

Aminina.

Abokin Kuskus.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *